Shin ko ka san Al'adu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 06:36, 15 Nuwamba, 2023 daga Adamu ab (hira | gudummuwa) (Saka hoto)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Al'adu Jam'i ne na al'ada. Mafi yawan mutane na danganta al'ada da ƙir ƙirarrun abubuwa.Al'adu ta ƙunshi addini, abinci, tufafi, yadda muke sanya tufafi, yare, aure, wakoƙi, bukukuwa da wasanni wayan'da da su ke chanjawa daga wurare daban daban a faɗin duniya.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Stephannie Pappas, Callum Mckelvie (December 15, 2021). "what-is-culture". Cite has empty unknown parameter: |1= (help)