(Go: >> BACK << -|- >> HOME <<)

Jump to content

Sauye-sauyen baya-bayan nan

Bibiyi sauye-sauye mafi kusa zuwa wannan wiki a shafin nan.

Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan Nuna sauye-sauye 50 | 100 | 250 | 500 na ƙarshe a cikin kwanaki 1 | 3 | 7 | 14 | 30 na baya
Ɓoye editocin da suka yi rajista | Ɓoye ma'aikata masu ɓoyayye suna | Ɓoye sauye-sauyena | Nuna robot | Ɓoye ƙananen sauye-sauye | Show page categorization | Nuna Wikidata
Nuna sabbin sauye-sauye tun daga 16 Yuli 2024 00:38
 
List of abbreviations:
D
Gyaran Wikidata
N
Wannan na nuna sabon shafi ne (kuna iya duba jerin sabbin shafuka)
m
Karamin gyara ne
b
Robot yayi wannan gyaran
(±123)
Girman shafin ya sauyu daga adadin bayits din nan
Temporarily watched page

15 Yuli 2024

  • bambantarihi Maciji 23:05 +3CommonsDelinker hira gudummuwa(Replacing AD2009Aug07_Natrix_natrix_01.jpg with File:AD2009Aug07_Natrix_helvetica_01.jpg (by CommonsDelinker because: File renamed: Criterion 3 (obvious error) · Another species (based on ran)
  • bambantarihi Awaza 15:16 0Salisu Adamu hira gudummuwa
  • bambantarihi Buruji 15:14 0Salisu Adamu hira gudummuwa
  • bambantarihi Lagwani 13:03 +3787IYO hira gudummuwa(Inganta shafi)
  • User rename log 12:26 Nadzik hira gudummuwa renamed user Antohabio (0 edits) to Askurashev(per request)
  • User rename log 10:13 TenWhile6 hira gudummuwa renamed user Murja Khalid (43 edits) to Mlamido(per request)
  • bambantarihi N Maratayi 09:27 +409Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Maratayi''' {{Audio|Maratayi.ogg|Maratayi}} Madauri ko igiya da ake amfani dashi wajen daure ko rataye kaya ko abu <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=strap</ref> ==Misalai== * Ta sanya jakar makaranta a Maratayi * Na hango rago a maratayi a sangale == Manazarta == Category:Suna")
  • bambantarihi N Mandawari 09:26 +413Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Mandawari''' {{Audio|Mandawari.ogg|Mandari}} Karin da ake yiwa sutura na dan kaya ko kyalle domin karawa sutura kyawu da kwalliya. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mandawari ya karawa hular sojan Kyau * Kaya da mandawari ado ce ==Fassara== * Turanci: '''Braid trimming''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sutura")
  • bambantarihi N Mantur 09:25 +332Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Mantur''' {{Audio|Mantur.ogg|Mantur}} Wani irin kunsasshen yadi ko zare da ake sanya wa fitila. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mantur din fitilar ya cinye * Nayi sabuwar fitila mantur ne kawai babu ==Fassara== == Manazarta == Category:Suna")
  • bambantarihi N Manta 09:24 +437Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Manta''' {{Audio|Manta.ogg|Manta}} Rashin tuna wani al’amari, ko abu da ya faru, ko kuma yadda ake yin wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=forget</ref> ==Misalai== * Yara basu manta abin daya faru dasu ba. * Na manta da ma’anar kalmar gaba daya ==Fassara== *Turanci:'''Forget''' Category:Suffa")
  • bambantarihi N Manjo 09:23 +492Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Manjo''' {{Audio|Manjo.ogg|Manjo}} Babban jami’in da ke sama da mukamim kaptin a aikin sojin kasa da na sama, shine ake gani a matsayin na kasa a jerin mukamai na manyan soji. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Jami’in mai mukamin manjo ya bamu horo a wajen bautar * Ya kai mukamun manjo ya ajiye aikin soji ==Fassara== * Turanci: '''Major (rank)''' == Manazarta == Category:Suna...")
  • bambantarihi N Mamare 09:22 +417Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Mamare''' {{Audio|Mamare.ogg|Mamare}} Ma’ana neman abu ko bayani bayani ta hanyar da ba kai tsaye ba. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mamare-mamare ==Misalai== * Tana ta mamare akan neman sanin tarihi na * Mamare yake tayi akan sanin halin da ake ciki a Nijar ==Fassara== == Manazarta == Category:Aiki")
  • bambantarihi N Malolo 09:22 +429Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Malolo''' {{Audio|Malolo.ogg|Malolo}} Wani irin tarin fata dake tsakanin fuska da quay, sakamakon tarin kitse da nama da ya taru karkashin fata <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Kaka tana da tarin malolo mai yawn * Malolo yasanya ta yi muni ==Fassara== * Turanci: '''Double chin''' == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa")
  • bambantarihi N Manya 09:21 +430Fatyutea0803505 hira gudummuwa(Created page with "'''Manya''' {{Audio|Manya.ogg|Manya}} Mutun ko dabba wanda ya girma zuwa munzali matuka na girma da Karfi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Larai ta shiga sahun manya shekarunta arba’in da haihuwa * Manya sun shigo taron ==Fassara== *Turanci:'''Adults''' ==Karin Magana== * Manya-manya inji kanana == Manazarta == Category:Suna")

14 Yuli 2024

13 Yuli 2024

12 Yuli 2024

11 Yuli 2024