(Go: >> BACK << -|- >> HOME <<)

Jump to content

Sabbin shafuna

Sabbin shafuna
Ɓoye registered users | Ɓoye bots | Nuna redirects

15 Yuli 2024

  • 09:2709:27, 15 Yuli 2024Maratayi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 409]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maratayi''' {{Audio|Maratayi.ogg|Maratayi}} Madauri ko igiya da ake amfani dashi wajen daure ko rataye kaya ko abu <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=strap</ref> ==Misalai== * Ta sanya jakar makaranta a Maratayi * Na hango rago a maratayi a sangale == Manazarta == Category:Suna")
  • 09:2609:26, 15 Yuli 2024Mandawari (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 413]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Mandawari''' {{Audio|Mandawari.ogg|Mandari}} Karin da ake yiwa sutura na dan kaya ko kyalle domin karawa sutura kyawu da kwalliya. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mandawari ya karawa hular sojan Kyau * Kaya da mandawari ado ce ==Fassara== * Turanci: '''Braid trimming''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sutura")
  • 09:2509:25, 15 Yuli 2024Mantur (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 332]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Mantur''' {{Audio|Mantur.ogg|Mantur}} Wani irin kunsasshen yadi ko zare da ake sanya wa fitila. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mantur din fitilar ya cinye * Nayi sabuwar fitila mantur ne kawai babu ==Fassara== == Manazarta == Category:Suna")
  • 09:2409:24, 15 Yuli 2024Manta (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 437]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Manta''' {{Audio|Manta.ogg|Manta}} Rashin tuna wani al’amari, ko abu da ya faru, ko kuma yadda ake yin wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=forget</ref> ==Misalai== * Yara basu manta abin daya faru dasu ba. * Na manta da ma’anar kalmar gaba daya ==Fassara== *Turanci:'''Forget''' Category:Suffa")
  • 09:2309:23, 15 Yuli 2024Manjo (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 492]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Manjo''' {{Audio|Manjo.ogg|Manjo}} Babban jami’in da ke sama da mukamim kaptin a aikin sojin kasa da na sama, shine ake gani a matsayin na kasa a jerin mukamai na manyan soji. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Jami’in mai mukamin manjo ya bamu horo a wajen bautar * Ya kai mukamun manjo ya ajiye aikin soji ==Fassara== * Turanci: '''Major (rank)''' == Manazarta == Category:Suna...")
  • 09:2209:22, 15 Yuli 2024Mamare (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 417]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Mamare''' {{Audio|Mamare.ogg|Mamare}} Ma’ana neman abu ko bayani bayani ta hanyar da ba kai tsaye ba. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mamare-mamare ==Misalai== * Tana ta mamare akan neman sanin tarihi na * Mamare yake tayi akan sanin halin da ake ciki a Nijar ==Fassara== == Manazarta == Category:Aiki")
  • 09:2209:22, 15 Yuli 2024Malolo (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 429]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malolo''' {{Audio|Malolo.ogg|Malolo}} Wani irin tarin fata dake tsakanin fuska da quay, sakamakon tarin kitse da nama da ya taru karkashin fata <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Kaka tana da tarin malolo mai yawn * Malolo yasanya ta yi muni ==Fassara== * Turanci: '''Double chin''' == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa")
  • 09:2109:21, 15 Yuli 2024Manya (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 430]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Manya''' {{Audio|Manya.ogg|Manya}} Mutun ko dabba wanda ya girma zuwa munzali matuka na girma da Karfi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Larai ta shiga sahun manya shekarunta arba’in da haihuwa * Manya sun shigo taron ==Fassara== *Turanci:'''Adults''' ==Karin Magana== * Manya-manya inji kanana == Manazarta == Category:Suna")

6 Yuli 2024

  • 11:2711:27, 6 Yuli 2024Farde (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 429]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Farde''' {{Audio|Farde.ogg|Farde}} Yana nufin bude abu kamar irinsu buhu haka.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Farde&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya Farde buhu da reza ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:2711:27, 6 Yuli 2024Farkye (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 429]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Farke''' {{Audio|Farke.ogg|Farke}} Yana nufin bude abu kamar irinsu buhu haka.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Farke&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya Farke buhu da reza ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:2611:26, 6 Yuli 2024Faru (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 444]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Faru''' {{Audio|Faru01.ogg|Faru}} yana nufin afkuwar wani aiki.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,68</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Faru&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Yan sanda sun tattara shaidu Dan Susan yadda abun ya faru ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:2511:25, 6 Yuli 2024Faruwa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 447]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Faruwa''' {{Audio|Faruwa.ogg|Faruwa}} yana nufin afkuwar wani aiki.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,68</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Faruwa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Yan sanda sun tattara shaidu dan suji abunda ke faruwa ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:2511:25, 6 Yuli 2024Fasawa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 487]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fasawa''' {{Audio|Fasawa.ogg|Fasawa}} yana nufin mutum ya canja ra'ayi akan abunda yai niyyar yi.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fasawa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Sau uku Lado yana kokarin zuwa hajji amma tsada tasa yana fasawa ==Manazarta== Cate...")
  • 11:2411:24, 6 Yuli 2024Fashe (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 436]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fashe''' {{Audio|Fashe.ogg|Fashe}} yana nufin abu ya bude ko ya tsage ko ya dade.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,23</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fashe&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Bam ya fashe a tsakiyar kasuwa ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:2411:24, 6 Yuli 2024Faskare (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 500]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Faskare''' {{Audio|Faskare.ogg|Faskare}} wata sana'ane ko ace aikin fasa itace da ta hanyar amfani da gatari.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Faskare&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Gatarin Malan Audu ya karye ya tsakar faskare ==Manazarta== Category:A...")
  • 11:2311:23, 6 Yuli 2024Fasto (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 455]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fasto''' {{Audio|Fasto.ogg|Fasto}} shine malamin addinin krista.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,105</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Faskare&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Fasto Jakob ne ke fadakarwa a cocin layinmu ==Manazarta== Category:Mutum Category:Sana'a")
  • 11:2311:23, 6 Yuli 2024Fata-fata (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 452]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fata-fata''' {{Audio|Fata-fata.ogg|Fata-fata}} na nufin a kacalcala abu ko a gama da abu.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,105</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fata-fata&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Zaki yayi fata-fata da wani Dila ==Manazarta== Category:Yanayi")
  • 11:2011:20, 6 Yuli 2024Fatauci (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 482]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fatauci''' {{Audio|Fatauci.ogg|Fatauci}} na nufin sana'ar siyo kaya daga wani gari akaisu zuwa wani gari.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,96</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fatauci&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Abinci yayi tsada saboda gwamnati ta hana fatauci ==Manazarta== Category:S...")
  • 11:1911:19, 6 Yuli 2024Fayyace (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 440]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fayyace''' {{Audio|Fayyace.ogg|Fayyace}} na nufin tsage gaskiyar abu.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,96</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fayyace&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yaki ya fayyacewa mutane gaskiyar lamari ==Manazarta== Category:Aiki")
  • 11:1911:19, 6 Yuli 2024Fegi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 435]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fegi''' {{Audio|Fegi01.ogg|Fegi}} na nufin fili wanda ba a gina komai acikinsa ba.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fegi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yasai Fegi a kusa da rafi ==Manazarta== Category:Waje")
  • 11:1811:18, 6 Yuli 2024Feke (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 467]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Feke''' {{Audio|Feke01.ogg|Feke}} na nufin yin amfani da abu kamar irinsu zera ko wuka a fere itace ko irinsu fensir.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,99</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Feke&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu na Feke fensir da zera ==Manazarta== Category:Feke")
  • 11:1811:18, 6 Yuli 2024Fensho (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 471]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fensho''' {{Audio|Fensho.ogg|Fensho}} shine kudi da ake biyan tsuffin ma'aikata da sukai murabus.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,44</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fensho&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Ana zargin wani gwamna ya cinye kudin yan fensho ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:1711:17, 6 Yuli 2024Fensiri (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 519]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "Fensiri akan Tebur|thumb|230px '''Fensiri''' {{Audio|Fensiri.ogg|Fensiri}} abun rubutune da akafi amfani dashi wajen yin zane.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fensiri&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Fensirina ya karye ina tsak...")
  • 11:1611:16, 6 Yuli 2024Fenta (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 471]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fenta''' {{Audio|Fenta.ogg|Fenta}} wata allurace da ake yiwa masu ciwon sikila.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,74</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fenta&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu duk lokacin da sikilarshi ta tashi sai ammai Fenta take lafawa ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:1511:15, 6 Yuli 2024Fere (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 482]Atiku Ustaz (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fere''' {{Audio|Fere01.ogg|Fere}} na nufin yin amfani da abu kamar irinsu zera ko wuka a fere itace ko irinsu doya da dai saurannsu.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,99</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fere&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu na fere doya da wuka ==Manazarta== Category:...")

30 Yuni 2024

  • 18:5118:51, 30 Yuni 2024Mallaki (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 457]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Mallaki''' {{Audio|Mallaki.ogg|Mallaki}} Kalmar na nufin abinda ya kasance na ikon mutun ne shi ke da wuƙa da nama.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mallaki</ref> ==Misalai== * Sa'ade ta mallaki gona babba * Gwamnatin Najeriya ta mallaki jiragen yaƙi ==Fassara== * Turanci: '''possess''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 18:5018:50, 30 Yuni 2024Maleji (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 398]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maleji''' {{Audio|Maleji.ogg|Maleji}} Maleji wata na'ura ce a gaban ababen hawa da ke nuni da tazaran gudu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Maleji ya nuna yayi gudu matuƙa kafin hatsarin * Yakamata ka gyara malejin babur dinka ==Fassara== * Turanci: '''Speedometer''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 18:4918:49, 30 Yuni 2024Manne (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 430]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Manne''' {{Audio|Manne.ogg|Manne}} Kalmar na nufin duk abubuwa da suka hadu wajena suka saje.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=manne</ref> ==Misalai== * Takalmin ta ya manne a laka * Na manne riga ta da danƙo mai kyau ==Fassara== * Turanci: '''Stuck''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 18:4818:48, 30 Yuni 2024Malkwasa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 481]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malƙwasa''' {{Audio|Malƙwasa.ogg|Malƙwasa}} Kalmar na nufin tanƙwara abu kamar rodi, langalanga da makamantarsu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bend</ref> ==Misalai== * Bututun mai ɗin ya malƙwasa * Ta Malƙwasa roba kafin ta sanya a wutar girki ==Fassara== * Turanci: '''Bend''' == Manazarta == Category:Aiki Category:S...")
  • 18:4618:46, 30 Yuni 2024Malasa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 421]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malasa''' {{Audio|Malasa.ogg|Malasa}} Kalmar na nufin amfanin da abu yake dashi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=usefulness#google_vignette</ref> ==Misalai== * Hamma malasa ce a wajen aikin kafinta * Ni inada Malasa ta ==Fassara== * Turanci: '''usefulness''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 18:4518:45, 30 Yuni 2024Malanta (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 498]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malanta''' {{Audio|Malanta.ogg|Malanta}} Kalmar na nufin mutun masani wanda sana'arsa koyar da ilimi ko ace karantarwa.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malanta</ref> ==Misalai== * Malanta akwai daraja da alkhairi * Ya gaji malanta daga mahifinsa tsohon malamin jami'a ne ==Fassara== * Turanci: '''Teaching profession''' == Manazart...")
  • 18:4418:44, 30 Yuni 2024Malalaci (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 493]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malalaci''' {{Audio|Malalaci.ogg|Malalaci}} Kalmar na nufin mutun wanda bai san aiki ko yayi amfani da ƙarfi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malalaci</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Malalata ==Misalai== * Talle ya cika malalaci sai bacci kawai * Malalacin mai gona na taras a lambu ==Fassara== * Turanci: '''Lazy''' == Manazarta ==...")
  • 18:2518:25, 30 Yuni 2024Malala (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 504]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malala''' {{Audio|Malala.ogg|Malala}} Kalmar na nufin abu mai ruwa da ke tafiya ta wata hanyar shi yana Kwarara ko a hanyar shi a bisa dabi'a kamar rafi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=flow</ref> ==Misalai== * Ruwan sama yana malala a makwarara * Ma'aikata sun buɗe dam yana malala cikin Kogi ==Fassara== * Turanci: '''Flow''' == Ma...")

27 Yuni 2024

24 Yuni 2024

  • 19:1919:19, 24 Yuni 2024Hambara (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 439]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Hamɓara''' {{Audio|Hamɓara.ogg|Hamɓara}} Kalmar na nufin shureko bugun abu da ƙafa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,50</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=kick</ref> ==Misalai== * Ta Hamɓari bokiti da ƙafa * Nayi sauri na Hamɓari Karen da kƙafa kafin ya cije ni. ==Fassara== * Turanci: '''Kick''' == Manazarta == Category:Aiki")
  • 19:1819:18, 24 Yuni 2024Hambuda (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 323]Fatyutea0803505 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Hambuda''' {{Audio|Hambuɗa.ogg|Hambuɗa}} Wato watsa abu mai ruwa ko gari cikin baki. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Asabe ta hambuɗa garin magani a baki. * Hambuɗa ruwa a baki sai gwani. == Manazarta == Category:Aiki")

17 Yuni 2024

  • 11:5611:56, 17 Yuni 2024Fesa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 467]Abubakr1111 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Fere''' {{Audio|Fere01.ogg|Fere}} na nufin yin amfani da abu kamar irinsu zera ko wuka a fere itace ko irinsu doya da dai saurannsu.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,99</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Fere&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=37</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu na fere doya da wuka ==Manazarta== Category:...")