(Go: >> BACK << -|- >> HOME <<)

Jump to content

Lalo

Daga Wiktionary
Ganyen Lalo

Lalo About this soundLalo  Wani irin kalan ganye wanda ake yin miya da shi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Naci tuwo da miyan Mali
  • Miyar lalo akwai dadi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96