Abokin kuka ba a b'oye masa mutuwa.
Da abin kunya gara mutuwa.
Maraya ba ya shakkar mutuwar uwar wani.