Wikidata:Main Page/Content/ha

From Wikidata
Jump to navigation Jump to search
This page is a translated version of the page Wikidata:Main Page/Content and the translation is 100% complete.

Barka da zuwa Wikidata

tushen ilimi kyauta tare da bayanan 109,869,967 Abubuwa wanda kowa zai iya gyara.

GabatarwaChat ProjectPortal PortalTaimako

Barka da zuwa!

Wikidata tushe ne na budewa kuma ilimi ne wanda mutane da natural komfuta zasu iya karantawa da kuma shirya su.

Wikidata tana aiki ne a matsayin babban ajiyar tsararren bayanan 'na' yan'uwanta ta Wikimedia ciki har da Wikipedia, Wikivoyage, Wiktionary, Wikisource, da sauransu.

Wikidata kuma yana ba da tallafi ga wasu shafuka da ayyuka da yawa fiye da ayyukan Wikimedia kawai! Abubuwan da ke cikin Wikidata shine samun shi kyauta ba lasisi, exported using standard formats, da can be interlinked to other open data sets akan gidan yanar sadarwar data da aka haɗa.

Shiga ciki
Don cikakken jagorar masu farawa', ziyarci portal.

Koyi game da Wikidata

Taimakawa ga Wikidata

Haɗu da jama'ar Wikidata

Ziyarci portal portal ko kuma halartar Event Wikidata.

Amfani da bayanai daga Wikidata

Ƙari...
Labarai

More news... (edit [in English])

Koyi game da bayanai

Sabbi ga ban mamaki duniyar bayanai? Haɓaka da haɓaka ilimin ku ta hanyar abun ciki wanda aka ƙera don sa ku haɓaka da jin daɗin abubuwan yau da kullun.

Gano

Sabbin aikace-aikace da gudummawa daga al'ummar Wikidata

Featured WikiProject:'
Kiɗa na WikiProject

Kiɗa na Wikiproject gida ne ga masu gyara waɗanda ke taimakawa ƙara bayanai game da masu fasaha, fitowar kiɗa, waƙoƙi, lambobin yabo, da wasan kwaikwayo! Bugu da ƙari, sayo daga da haɗa Wikidata tare da yawancin ma'ajin kida da sabis na yawo shine wani abin da aka fi mayar da hankali kan aikin. Karanta game da tsarin bayanan mu akan shafin aikin kuma ku zo kuyi hira da mu akan Telegram.


Kara:

  • Duba Wikidata:Tools don samun mafi kyawun kayan aikin mu da na'urori don amfani da binciken Wikidata.

Kun san wani aiki mai ban sha'awa ko bincike da aka gudanar ta amfani da Wikidata? Kuna iya zabar abun ciki da za a fito dashi a Babban shafi nan!

 Wikipedia – Encyclopedia     Wiktionary – Kamus da thesaurus     Wikibooks – Littattafan karatu, litattafai, da littattafan dafa abinci     Wiki labarai – labarai     Wikiquote – tarin zance     Wikisource – ɗakin karatu     Wikiversity – albarkatun koyo     Wikivoyage – jagorar tafiya    wikispecies – ƙamus na nau'in    Aikinwiki – Ayyukan software na kyauta     Wikimedia Commons – Ma'ajiyar watsa labarai     incubator – Sabbin nau'ikan harshe     Meta-Wiki – Haɗin gwiwar ayyukan Wikimedia     MediaWiki – Takardun software