Wake

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgWake
Painted Pony Bean.JPG
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na seed (en) Fassara, Kayan miya da abinci
Natural product of taxon (en) Fassara Fabaceae (en) Fassara
Dafaffen wake fate
baƙin wake
wake mafi baƙi
farin wake
wake kala-kala fari da ja da sauransu
gonar wake
ƙosan wake
kek ɗin wake

Wake Beans da'ake dafawa. Shidai wake ana amfani dashi ta kowace hanya kuma waken ya kasu kashi kashi akwai kananan wake sannan akwai manyan wake, kuma kala kala ne akwai fari akwai kuma jan wake sannan sai wani waken wanda ba'a cika amfani da shiba ana masa lakabi da aci shiru wanda ya bam banta da sauran. Akan sarrafa wake izuwa abincin gargajiya wanda ya hada da. Alale. faten wake.  Dan gauda da dai sauran su.[1][2][3][4][5]

Bibiliyo[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Adamu, Abdalla Uba, 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://cookpad.com/ng/recipes/11063758-dan-waken-shinkafawakeda-fulawa?via=search&search_term=wake
  2. https://cookpad.com/ng/recipes/13684863-alalan-wake?via=search&search_term=wake
  3. https://cookpad.com/ng/recipes/13522428-faten-wake?via=search&search_term=wake
  4. https://cookpad.com/ng/recipes/13087368-miyar-wake?via=search&search_term=wake
  5. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html